IQNA - Al'ummar kasar Bangladesh da daliban kasar sun nuna girmamawa ga shugaban kungiyar Jama'atu Islamiyya na kasar Bangladesh tare da karramawa tare da jinjinawa matsayin wannan malamin addini bayan hambarar da gwamnatin kasar.
Lambar Labari: 3491649 Ranar Watsawa : 2024/08/06
Tehran (IQNA) Firayi ministan Habasha Abiy Ahmed ya zargi kawancen 'yan tawayen da kokarin mayar da Habasha tamkar kasar Libya da Syria
Lambar Labari: 3486510 Ranar Watsawa : 2021/11/03